Connect with us

Labarai

Jami’ar Bayero ta dawo da malaman kwantaragi

Published

on

Jami’ar Bayero ta mayar da malaman kwantaragin da ta sallama daga aiki.

A baya hukumar gudanarwar jami’ar ta sallami malaman, sakamakon sabon tsarin biyan albashi na bai daya da gwamnatin tarayya ta bullo da shi.

Freedom radio ta zanta da daya daga cikin malaman da aka mayar bakin aiki, Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa, wanda ya tabbatar da cewa an bashi takardar shaidar fara aiki.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.