

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an sami bullar cutar Corona Virus a jihar. Babban sakatare a hukumar lafiya ta jihar Katsina Dr, Kabiru Mustapha ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ya zuwa yanzu ba a samu bullar cutar Covid 19 wato Coronavirus anan Kano ba. Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr...
Shugaban hukumar kula da harkokin ‘yan sanda ta kasa Muhammad Dingyadi ya ce nan gaba kadan gwamnatin tarayya za ta sake daukar sababbin kuratan ‘yan sanda...
Kungiyar yaki da cin zarafin ‘ya’ya mata da kananan yara ta kasa rashin jihar kano, ta bayyana cewar babban abinda ke haifar da matsalar aure a...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin rufe sansanonin masu yi wa kasa hidima a fadin kasar nan, a wani bangare don dakile yaduwar yaduwar annobar cutar Corona....
Yayin da ake ci gaba da zaman fargaba sakamakon ci gaba da yaduwar cutar Corona, rahotanni sun ce, masu zuba jari sun yi asarar naira biliyan...
Uwargida ta gayyaci al’umma shagalin bikin yi mata kishiya . Awanna lokaci da ake fama da fadace -fadacen mata kishiyoyi ,kai har ma da yunkurin kisa...
Fitaccen mawakin Hausar nan, Nazir M. Ahmad, yayi murabus daga sarautar sa ta Sarkin Wakar Sarkin Kano. Cikin wata sanarwa da Nazirun ya sanyawa hannu mai...
Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya dakatar da ma’aikatan gwamnatin kasar nan daga fita kasashen waje sakamakon bullar cutar Coronavirus. Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ne ya...
Kamar yadda aka sani al’umma na kafa kungiyoyi a yankunan da suke don taimakawa marasa galihu a cikin unguwanni tare da tallafawa jami’an tsaro wajen gudanar...