

Rundunar ‘yansadan ta jihar Katsina, ta ce za fara rataye masu garkuwa da mutane nan ba dadewa ba. Kakakin rundunar ‘yansandan ta jihar Katsina, SP...
Wani matashi mai suna Shamsu Isma’il ya ransa sanadiyyar awon gaba da wasu masu tseren doki sukayi dashi a unguwar Kundila dake nan Kano. Ana zargin...
Makarantar ‘yan mata ta GSS ‘Yar Gaya dake karamar hukumar Dawakin Kudu a nan Kano, ta gabatar da wani taron bita na musamman ga dalibanta a...
Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a Hotoro, ta cigaba da sauraron karar da wani tsohon Dan Sanda mai suna Abubakar Abdullahi Sheka ya shigar gabanta, yana...
Gwamnatin tarayya tace babu wanda ya kamu da cutar Corona Virus, a cikin mutum goma sha hudu da suka yi mu’amala da wanda ya shigo da...
Rundunar Sojin kasar nan ta musanta labarin kai mata hari a Barikin Maimalari dake jihar Borno, da aka ce ‘yan Boko Haram sanye da kayan Majalisar...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da wasu daliban makarantar sakandiren kimiyya da fasaha ta garin Dawakin Tofa, sakamakon tarzoma da suka gudanar a daren jiya Juma’a....
Gwamnatin jihar Kano, zata kashe sama da naira miliyan dari biyar don fara gini tare da samar da sauran kayan ayyuka na gina gurin atisayen Soji...
Wasu daliban makarantun Sakandire a jihar Bauchi sun gudanar da wata zanga-zangar lumana a yau Jumu’a. Masu zanga-zangar dai sun karade tituna daban-daban na jihar Bauchi...
Al’amuran mulki sun tsaya cak a ma’aikatar samar da ruwansha ta jihar Kano, sakamakon rashin biyan ma’aikatan hukumar mafi karashin albashi da hukumar ta gaza biya...