

Tsohon ministan shari’a Abubakar Malami, ya musanta zargin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ke yi masa na cewa yana da asusun banki...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya ce gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ba za ta taba bari Najeriya ta rushe a hannunta ba, duk tsananin kalubalen...
Shugabannin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS sun hallara a birnin Abuja don bude babban taron koli da za’a fara yau Lahadi. Bayanai sun...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Kabiru Taminu Turaki ya bayyana cewa sun kai wa tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ziyara ne domin neman shawarwari da goyon...
Ofishin ƙwararren lauya Barista Nureini Jimoh SAN, da ke Kano, ya gudanar da taron bita ga ma’aikatan shari’a da kuma lauyoyi domin ƙara inganta aikin lauya...
Akalla sabbin kananan sojojin Nijeriya 3,439 ne suka kammala horo a cibiyar horas da sojoji ta Nijeriya da ke Zariya. Sabbin sojojin, wadanda ke cikin rukuni...
Shugaban kasar Colombia, Gustavo Petro, ya yi Allah wadai da matakin Amurka na kwace wata tankar mai ta Venezuela, yana mai bayyana hakan a matsayin fashin...
Majalisar Ministocin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma ECOWAS ta amince da Shugaban Ghana, John Mahama, a matsayin ɗan takarar kungiyar da zai nemi...
Dakarun Sojin Rundunar Operation Haɗin Kai, sun kashe ’yan ta’adda biyu a wani samame da suka kai yankin Shettimari da ke Ƙaramar Hukumar Konduga, a Jihar...
Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yunkurin kafa wata sabuwar hukumar Hisbah da ake kira “Hisbah Fisabilillah” a jihar, tana mai gargadin cewa duk wanda aka samu...