

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wasu mutane hudu wadanda take zarginsu da laifin satar Shanu da kuma wasu Wayoyin Hannu. Mai magana...
Hukumar tace fina-finan ta jihar Kano ta ce ta gano yadda ake shigar da wani littafi da hukumar tace akwai tarin kalaman batsa da kalmomin da...
Kotun sauraren kararrakin zabe dake zamanta a Birnin Kebbi na jihar Kebbi ta tabbatar da nasarar Gwamnan jihar Dakta Nasir Idris Kauran Gwandu da Mataimakinsa Abubakar...
Andai ware duk ranar 5 ga watan Oktoba na ko wacce shekara a matsayin ranar malamai ta duniya Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf ya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa NBA tace zata samar da wani sabon tsarin yiwa masu kara sulhu a wajen kotuna domin rage yawan cinkoson kararrakin da alkalai...
Yayin da ake bikin ranar malaman makaranta a yau Alhamis a fadin duniya baki daya, Wanda Majalisar dinki duniya ta ware, don Nuna irin gudunmawar...
A yau ne dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar zai yi jawabi a karon farko kan takardun shaidar karatun...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da naɗa Hon Aminu Aminu Maifamfo a matsayin mataimakin shugaban hukumar KASCO Wannan na ƙunshe ta cikin...
Ministan da za a naɗa daga jihar Kaduna Abbas Balarabe Lawal ya faɗi a gaban majalisar wakilai ana tsaka da tantance shi. Rahotanni sun nuna cewa,...
A bisa kokarin sa naganin an inganta shugabanci na gari, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin shugabannin wasu daga cikin ma’aikatun gwamnati da kasuwannin...