

Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal a yau Alhamis. BBC ta ruwaito cewa, An ga watan ne a yankin Tumair na Saudiyya kamar yadda...
Wasu mutane da ake zargin yan kungiyar asiri ne sun kwakwalewa wani Almajiri mai suna Yusuf Idanu a dajin kusa da garin Shuwarin dake yankin...
Ƙwararru a fannin ilimi da ci gaban ƙasa sun bayyana cewa kashi 60 cikin 100 na waɗanda basa zuwa makaranta a yankunan da ake fama da...
Ɗaliban nan Mata biyu da yan bindiga suka sace a jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara sun shaƙi iskar ‘Yanci, bayan shafe kwanaki...
Yayin da za’a gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu sassan jihar Kano, rundunar ‘yan sandan jihar ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ababen hawa. Jami’in hulda...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci al’ummar jihar da su zauna a muhallanu lokacin gudanar da kidayar da za a gudanar a watan...
A yau ne aka cika shekara tara da sace daliban makarantar sakandiren mata ta Chibok da ke Maiduguri a jihar Borno su dari biyu da saba’in...
Rundunar yan sanda a jihar Zamfara ta samu nasarar ceto mutane tara da masu garkuwa da mutane suka sace, tun a ranar 11 ga watan Afrilun...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA ta ce ta gano gonaki uku da ake shuka ganyen wiwi a jihar Katsina. Mataimakin...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya za ta baza jami’anta sama da dubu biyu yayin zaben cike gurbi da za a gudanar a wasu kananan hukumomin Kano a...