

Masanin tattalin arziki na kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi Dr. Abdussalam Kani yace rashin cigaba da dora ayyukan da gwamnatocin baya ke yi na daga cikin...
A wani mataki na tallafawa al’umama sakamakon annobar Corona, gwamanatin tarayya ta fitar da jadawalin fara yin rijistar shirin rage radadi a yau litinin. Cikin wata...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, za a yi jana’izar marigayi Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris CFR da ƙarfe 5 na yammacin yau Lahadi. Gwamnan jihar Malam...
Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris rasuwa. Wakilin Freedom Radio Hassan Ibrahim Zariya ya ce, sarkin ya rasu...
Ƙaramin ministan ilimi na ƙasa Mr. Chukwuemeka Nwajuba ya kawo ziyara fadar gwamnatin Kano a daren yau Asabar. Ministan ya ce, ya kawo ziyarar ne domin...
Gamayyar kungiyoyin masu bukata ta musamman ta kasa, sun nuna rashin jin dadin su na yanayin da kasar nan take ciki musamman ma na tsadar rayuwa...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen jihar Kano (RIFAN), ta sha alwashin yin duk mai yiwuwa don ganin manoman da suka yi asara sakamakon Ambaliyar Ruwa...
Maimartaba Sarkin Rano Ambasada Kabiru Muhammad Inuwa ya yi kira ga masu hannu da shuni da masu riƙe da muƙamai da su riƙa taimaka wa al’umma...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta bayyana cewa mutane dubu sittin da hudu da dari bakwai da sha biyar a jihar Neja ne za...
Hukumar kare hadurra ta kasa, FRSC ta tabbatar da rasuwar mutane 13 a wasu hadurra guda biyu da suka faru jiya Alhamis kan titin Oloru-Bode Sa’adu...