

Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyuka da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala a yyukan a lokacin da aka...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...
Kungiyar manyan ma’aikatan Jami’o’i ta kasa SSANU ta ce, idan har gwamnatin tarraya ta bude makarantun kasar nan ba tare da cika ma ta alkawuranta ba,...
Da safiyar yau Litinin ne gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da ma’aikatar lura da al’amuran addinin musulunci a gidan Murtala dake nan Kano....
Gwamnatin tarayya ta ce, ta fara gina manyan gadoji tare da sabunta wasu da yawansu ya kai Arbain a fadin kasar nan. Minsitan ayyuka da gidaje...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da mayar da hukumar yi wa ‘yan kasa rijista ta NIMC zuwa ma’aikatar sadarwa ta zamani a birnin tarraya Abuja....
Kotun kolin kasar nan ta tabbatar da nasarar da gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya samu a zaben da aka gudanar ranar 16 ga watan Nuwamban...
Daga Zara’u Nasir
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata kashe fiye da Naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna Dr...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙalubalanci wasu cikin dattawan Kano kan matakin da suka ɗauka na kai wa shugaba Muhammadu Buhari ƙorafi kan batun ƙarɓo bashi da...