Majalisar dinkin duniya ta ce; mutane miliyan daya da dubu dari shida ne suke mutuwa duk shekara a dalilin cutar tarin fuka. Ta kuma ce...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a yanzu haka an samu tsaro da kuma zaman lafiya duk da yan kunji-kunjin na bangaren tsaro da ake fuskanta...
Gwamnatin jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar mutane uku sakamakon kamuwa da cutar amai da gudawa cikin mutum 90 da aka yi zargin suna dauke da...
Gwamnatin tarayya ta ce cikin shekaru uku da suka gabata ta kashe dala biliyan tara wajen gudanar da ayyukan raya kasa. Ministan yada labarai da...
Gwamnonin kudu maso kudancin kasar nan sun bukaci gwamnatin tarayya da ta biya su kaso 13 cikin 100 na kudaden da ta ware domin sayo makamai....
Sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma Sanata Dino Melaye ya isa zauran majalisar dattijai a yau laraba bayan makonni da dama da ya dauka bai hallacci...
Akalla mutane 8 aka hallaka yayin da aka jikkata 4 a wani rikici da ya barke a kauyen Kurega da ke karamar hukumar Chikum dab da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce karya lagon kungiyar Boko Haram ne ya sanya aka samu nasarar kubutar da yan matan chibouk 106 da kuma na...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce tun bayan dawowar tsarin mulkin dimukuradiya a alif dari tara da casa’in da tara zuwa yanzu talakan kasar nan...
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai yayin wani Sabon hari da wasu yan bindiga suka kai a kauyen Gidan-labbo da gidan...