Hukumar dake bincike kan zargin ta’ammali da miyagun kwayoyi ta kasar India ta aike da takardar sammaci zuwa ofishin ta ga jarumai mata guda uku na...
Jarumi Hritik Roshan Ya bayar da tallafi kudi ga wasu kananan yara ‘yan kimanin shekara 20 wanda suke kwaikwayon rawa a kasar India. Jarumi Hritik Roshan...
A karshen makon da ya gabata ne aka daura auren Babban hafsan sojin saman kasar nan Air Marshal Sadiq Abubakar da minstar al’amuran jinkai da kare...
Jarumar fina-finan Hausar nan Rashida Adamu Abdullahi wacce aka fi sani da Mai Sa’a, kuma tsohuwar mai bai wa gwamnan Kano shawara ta ce, ita matar...
Fitaccen jarumin nan na masana’antar Kannywood Yakubu Muhammed ya ce a shirye ya ke ya biya kudin karya yarjejeniya da masu shirya fim din mai taken:...
Tsohuwar Jaruma Hema Malini ta bayyana cewa furta maganganu marasa dadi game da masana’antar Bollywood hakan bazai sa tayi kasa a guiwa ba, domin kamar yanda...
An garkame jaruma Rea Chakraboty a kurkuku kan batun mutuwar jarumi Susant Sing bayan da aka yi zargin tana da hannu dumu-dumu. A nan ma dai...
Jaruma Kangana Ranaut ta gana da gwamnan Maharashtra kan batun rushe mata ofishinta a Mumbai a Lahadin da ya gabata. A makon da ya gabata ne...
Jaruma Raveena tace Shekaru da dama da suka gabata tun tana karama lokacin da ta fara tasowa ta fara gamuwa da kalubale daban daban. Wanda hakan...
Jarumi Akshey Kumar ya bayyana cewa dansa Aarav ya zabi ya tsaya ya dogara da kansa ba wai ya jingina da daukakar mahaifinsa jarumi Akshey Kumar...