An haifi Bruno Miguel Borges Fernandes a birnin Maia, Porto da ke kasar Portugal a ranar 8 ga watan Satumban 1994. Ba ya ga wasanni da...
Da safiyar yau ne direbobin tankar mai da iskar gas shiyyar jihar Legos NUPENG ta tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani. Shugaban kungiyar Mr Tayo...
Sarkin tsaftar jihar Kano Alhaji Ahmad Ja’afaru Gwarzo ya gargadi masu babbakar kawunan dabbobin da aka yi layya a wannan lokaci na sallah da su guji...
Daya daga cikin hamshakan masu kudi a duniya Bil Gates ya karya ta shi ne ya kirkiri cutar COVID-19. Bil Gates ya bayyana hakan ne a...
Majalisar dinkin duniya ta yi Alla-wadai da kisan ‘yan kungiyar Boko Haram suka yi wa wasu ma’aikatan bayar da agaji guda biyar a jihar Borno, bayan...
Eyitayo Jegede mai lambar kwarewa ta SAN ya lashe zaben fidda gwani na takarar gwamna a Jihar Ondo, bayan doke abokan takararsa guda guda bakwai, ciki...
Wani masanin tsirrai da aikin noma ya bayyana canjin yanayi da cewa daya ne daga abubuwan da ke haifar da kwararowar hamada da fari musamman a...
A safiyar yau Litinin ne gamayyar kungiyoyin likitoci ta kasa wato National Association of Resident Doctors (ARD) ta tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani saboda zargin gwamnatin tarayya...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ware duk ranar 14 ga watan Yunin kowacce shekara a matsayin ranar bayar da kyautar jini ta duniya, da nufin...
A kwanan nan ne wasu al’ummomin garuruwan Dantube da Tasa da wasu kauyuka da ke makwabtaka da su a yankin karamar hukumar Dawakin Kudu a nan...