Bayan kammala zaben shekarar 2019 ne wasu gwamnonin kasar nan zasu kammala wa’adin su akan karagar mulki kamar yadda tsarin mulkin Najeriya ya tanadar musu. Daga...
Daga Abdullahi Isah. Ko da ya ke idan aka bi tsarin da kasar nan ke bi ta karba-karba bako shakka yankin Arewa ba zai yi mafarkin...
Daga Abdullahi Isa Tun bayan da kasar nan ta dawo tsarin mulkin Dimukuradiya a alif da dari tara da casa’in da tara (1999), ban yi laifi...
Ahmad Idris shine babban akanta na Najeriya, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya nada Alhaji Ahmad Idris a matsayin da yake kai a yanzu. A shekarar...
A ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a yammacin Juma’a Allah yayiwa tsohon shugaban Najeriya farar hula na farko rasuwa ,Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari....
YADDA DOKAR KAFA MASARAUTU TA SAMO ASALI A ranar 8 ga watan Mayu na shekarar 2019 ne Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sa hannu...
Tun sanda aka kirkiri jihar Kano ranar 27 ga watan Mayu na shekarar 1967 kimanin shekaru 52 kenan jihar ta Kano ke fuskantar kalubale da nasarori...
Tun a shekarar 2016 ne uwargidan shugaban kasa Aisha Muhammadu Buhari ta fara bayyana rashin jin dadin ta game da wadanda ta bayyana ’yan bani na...
Malam Lawal Kalarawi shahararran Malamin Addinin musulunci ne da yayi shuhura a Kano da arewacin Najeriya sakamakon barkwanci da shehin Malamin yake yi idan yana gudanar...