Gwamnatin jihar Kaduna, ta sanar da cewa bata da nufin dakatar da layukan sadarwa, kamar yadda ake ta yaɗa jita-jitan cewa zata aiwatar da hakan. Hakan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin Yariman ƙasar Saudiyya kuma Ministan harkokin ƙasashen waje, Yarima Faisal Bin Farhan Al-Saud a fadar sa, a ranar Talata....
Ƙungiyar Taliban a ƙasar Afghanistan ta naɗa Muhammad Hassan Akhund a ranar Talata, a matsayin wanda zai jagoranci gwamnatin Afghanistan, makonni kaɗan bayan ƙwace mulkin ƙasar....
A kwana-kwanan nan ne jihar Zamfara ta ɗauki sabbin matakai domin yaƙi da matsalar tsaro ciki kuma har da rufe layukan waya. Gwamnan jihar Zamfara, Bello...
Sojojin Guinea a yau Lahadi 05 ga watan Satumbar shekarar 2021 sun ce sun karbe ikon gwamnati tare da dakatar da Tsarin Mulki. Kanal Mamady Doumbouya...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya gargadi al’ummar jihar da kar su zaɓi tumun dare. El-rufai ya bayyana hakan, a zantawarsa da Freedom Radio jim...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ta dage zaben shugabannin kananan hukumomi da kansiloli. Shugabar hukumar Saratu Audu ce ta sanar da dage zaben...
Masanin kimiyyar siyasa a jami’ar bayero da ke nan kano, ya ce rigingimun da suke tsakanin jam’iyyu suna haifar da tashe-tashen hankali da kuma mayar da...