Sabon babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya manjo janar Farouk Yahaya ya fara aiki a yau juma’a. Rahotanni sun ce manyan janar-janar na rundunar ne...
Ofishin kula da basuka na ƙasa (DMO), ya ce, bashin da ake bin ƙasar nan ya ƙaru da aƙalla naira tiriliyan 20.8 tsakanin watan Yuli na...
Rahotanni daga kasar Mali na cewa sojoji sun kama shugaban rikon kwarya na kasar Mali Bah Ndaw da firaministan kasar Moctar Ouane. Haka zalika sojojin...
Rahotanni daga garin Maiduguri na cewa mayakan kungiyar ISWAP sun kashe jagoran ƙungiyar Boko Haram Abubakar Shekau yayin wani batakashi da su ka yi a dajin...
Atoni janar na kasa kuma ministan shari’a Abubakar Malami ya caccaki gwamnonin kudancin kasar nan sakamakon matakin da suka dauka na haramta kiwo a yankinsu. A...
Ƙungiyar da ke rajin kare martabar addinin islama ta Muslim Right Concern (MURIC), ta ja hankalin majalisar wakilai da cewa ka da ta kuskura ta halasta...
Majlisar dattijai tana shirye-shiryen samar da wata doka da za ta sanya arika daurin shekaru 15 ga duk wani dan Najeriya da ya bai wa ‘yan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ƙasashen turai da cibiyoyin kudi na duniya da su yafewa ƙasashen afurka basukan da suke binsu. A cewar sa,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara shirye-shiryen daukar sabbin likitoci guda hamsin da shida aiki. A cewar gwamnatin hakan zai taimaka gaya wajen bunƙasa...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta fara binciken shugaban jam’iyyar PDP na kasa Prince Uche Secondus kan zargin badaƙalar naira biliyan...