

Hukumar shari’a ta jihar Kano, ta ƙaddamar da majalisar gudanarwar Kotun sulhu da nufin kawo ƙarshen matsalolin da ake fuskanta musamman ma na yawan shari’u a...
Tsohon shugaban Nijeriya Olusegun Obasanjo ya ce ’yan Nijeriya na da cikakken ’yancin neman taimakon kasashen waje idan gwamnatin Nijeriya ta gaza kare rayukansu. Obasanjo...
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Barau I. Jibrin, ya shawarci gwamnatin Kano ta daina sanya siyasa a cikin batun tsaron jihar. Kwamishinan yaɗa labarai...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta yi kira da a gaggauta gudanar da bincike tare da kama tsohon Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje bisa wasu kalamai da...
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci da a kafa dokar zartar da hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin yin garkuwa da mutane da kuma...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro a faɗin ƙasar, yana mai bayar da umarnin ɗaukar ƙarin jami’an ‘yansanda da na soja....
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin shugaba Tinubu kan batun ceto ɗalibai mata da yan bindiga suka sace a Kebbi. Atiku,...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago ya tabbatar wa manema labarai cewa, jami’an tsaro sun ceto ƙarin ɗalibai 11 na makarantar St Mary da yan bindiga suka...
Dakarun runduna ta 12 ta sojojin kasar nan sun fatattaki ‘yan bindiga tare da kubutar da wasu mutane da aka yi garkuwa da su a wani...
Gwamnatin tarayya ta sanar da kubutar da daliban sakandiren ‘yan mata da ke garin Maga a jihar Kebbi su ashirin da hudu. Cikin wata sanarwa...