Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya musanta zargin da ake yi masa na cewa, ya tsara wasan kwaikwayo ne game da batun ikirarin da ya yi...
Wasu da ake zargin ‘Yan bindiga ne sun kashe wani shugaban Fulani a yankin Doka da ke karamar hukumar Kajuru, a jihar kaduna Alhaji Lawal Musa,...
Rundunar tsaron Sintiri na Bijilante reshen jihar Kano ta ce, ta cafke wani mutum da ya jima yana yin garkuwa da mutane. Babban Kwamandan rundunar na...
Gwamanan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya ce, bashi da masaniya kan wadanda ke tayar da zaune tsaye a jihar. Gwamna Matawalle na bayyana hakan ne...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi tir da harin da aka kai wa Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom. Gidan talabijin na Channels ya rawaito mai magana...
Rundunar ‘yan-sandan jihar Kano ta ce ta kama wani magidanci da ya ke wa ‘yan ta’addan da ke ta’asa a dazukan jihar Zamfara safarar babura kirar...
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya, ya ce, ba ya iya bacci idon sa a rufe sakamakon tabarbarewar tsaro a yankin jihohin arewa maso gabashin kasar...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta kama wani mai suna Ibrahim Adamu da take zargi da safarar makamai, inda ta same shi da kudi naira miliyan...
‘Yan bindiga sun kai hari ga jerin gwanon motocin gwamnan jihar Benue Samuel Ortom a yau asabar. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a kauyen...
Wani hari ta sama da ake zaton dakarun Houti ne da ke kasar Yemen suka kai kan wata matatar mai a kasar Saudiya, ya lalata wani...