Connect with us

Coronavirus

Corona : Yadda aka samu karuwar masu dauke da cutar a Najeriya

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce gwajin da aka yi wa mutane 93 na kwayar cutar Corona ya nuna cewa babu ko da mutum guda da ya kamu da cutar.

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta wallafa wannan bayani a shafinta na tiwita a daren jiya.

Sai dai cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta tabbatar da cewa mutane 131 ne suka kamu da cutar a Jihohi 18 na kasar nan da kuma birnin tarayya Abuja.

Cibiyar ta wallafa hakan ne a shafinta na tiwita a daren jiya, inda ta ce mutane biyu suka mutu a sanadiyyar cutar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!