Connect with us

Labarai

COVID -19 : Gwamnati ta bada umarnin bude sansanonin ‘yan hidimar kasa

Published

on

Gwamnatin tarayya ta amince da sake bude illahirin sansanonin bayar da horo na masu yiwa kasa hidima daga ranar 10 ga watan Nuwambar gobe.

Ministan matasa da wasanni na kasar, Sunday Dare ya sanar da haka a Alhamisdinnan.

Yace za’a kiya ye da dokokin rigakafin cutar Korona, idan aka sake bude sansanonin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!