Connect with us

Labaran Wasanni

COVID-19: Za a yiwa ‘yan wasan Najeriya gwaji yayin da suke shirin tafiya Amurka

Published

on

Za a yiwa tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles gwajin cutar COVID-19 a yau Talata 29 ga watan Yuni a Abuja.

Jami’ai da ‘yan wasan kungiyar na shirye-shiryen tafiya zuwa Amurka don fafata wasan sada zumunta da Mexico.

Jami’in yada labarai na kungiyar, Babafemi Raji ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Abuja.

Za dai a gudanar da wasan a birnin California dake kasar a ranar 3 ga watan Yuli mai kamawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!