Connect with us

Coronavirus

Da Dumi-Dumi: An samu bullar Corona Virus a Kano

Published

on

Rahotonni na cewa sakamakon gwajin da aka yi wa wani mutum a Kano ya tabbatar da cewa yana dauke da kwayar cutar Corona virus.

Wata majiya mai tushe ta shaidawa Freedom Radio cewa yanzu an shiga taron gaggawa na masu ruwa da tsaki a harkokin lafiya na jihar Kano.

A na sa ran bayan fitowa daga taron gwamnan Dakta Abdullahi Umar Ganduje Kano zai yi wa al’umma jawabi kan wannan batu.

Cikakken labarin zai zo a gaba.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!