Connect with us

Labaran Kano

Da dumi-dumi ana rikici a majalisar dokoki ta Kano

Published

on

Rikici ya barke ne ya biyo bayan wani kudiri da daya cikin ‘yan majalisar ya gabatarwa dangane da binciken da majalisar take son kan mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu na II.

Yayin zaman majalisar dai ta kawunan ‘yan majalisar ya rabu gida biyu  da masu goyan bayan kudirn da akasin haka kasancewar an hango wasu daga cikin ‘yan majalisar suna Dambatawa  dauke sandar majalisar, kafin daga bisani a karbo ta.

Wakiliyar mu Khadija Ishaq Muhammad ta rawaito cewar, yanzu haka dai majalisar ta tafi hutun mintuna talatin,  sai dai kuma a na tsaka da haka sai wasu mambobin majalisar na bangaren adawa suka karya karafan da ake dora sandar majalisar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 332,921 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!