Connect with us

Ƙetare

Dakarun juyin juya halin Iran sun mutu a yunkurin su na kwance nakiyoyi

Published

on

Kamfanin dillancin labarai na Fars a Iran ya bayar da rahoton cewa dakarun juyin juha halin ƙasar 14 ne suka mutu a daren da ya gabata sakamakon fashewar wata nakiya da aka dasa lokacin yaƙin ƙasar da Amurka da Isra’ila.

 

A cewar Fars, ofishin hulda da jama’a na rundunar IRGC, a lardin Zanjan inda lamarin ya faru, ya ce dakarun rundunar 14 ne suka mutu, yayin da biyu suka jikkata a lokacin ƙoƙarin dakarun rundunar na kwance nakiyar.

 

Mataimakin gwamnan Zanjan ya ce za a rufe duka ma’aikatun gwamnati da bankuna a lardin a ranar Lahadi domin jana’izar dakarun.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!