Labarai
Dana Air ya yi hatsari a filin jirgi na Lagos

Wani jirgin saman kamfanin Dana Air ya yi hatsari a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke birnin Lagos da safiyar yau Talata.
Rahotanni sun bayyana cewa ba a samu asarar rai ba kamar sakamakon wannan hatsari.
Haka kuma, jaridar Solacebase ta ruwaito cewa har zuwa lokacin da ta fitar da rahoton afkuwar hatsarin ba a samu cikakkun bayanai da game da afkuwar iftila’in ba.
You must be logged in to post a comment Login