Connect with us

Labarai

Gwamnatin Kano ta bayyana ranar Talata a matsayin hutun sabuwar shekara Musulunci

Published

on

Gwamnatin Kano ta bayyana gobe Talata daya ga watan Muharram Hijira ta 1448 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata.

Hakan na cikin sanarwar da Daraktar ayyuka Hajiya Safiyya Ali Sulaiman ta fitar a madadin shugabar ma’aikata ta Kano

A cewar sanarwar bayar da hutun na zuwa ne sakamakon shigowar da watan musulunci zai yi daga gobe Talata 16 ga watan Yunin 2026 da muke ciki.

Ta cikin sanarwar gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusif ya bukaci ma’aikatan da su yi amfani da hutun wajen yiwa Kano addu’oin zaman Lafiya da karuwar arziki mai dorewa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!