Connect with us

Labarai

Gwamnatin Kano ta bukaci matasan jihar da shiga harkokin shugabanci

Published

on

Kwamishinan ma’aikatar Albarkatun Ruwa Muhalli da Sauyin Yanayi na jihar Kano Dr Dahiru Muhammad Hashim ne ya bayyana hakan a yayin taron da gwamnatin ta shirya na kaddamar da kungiyar “sabon fata” wato (renewed hope) agenda da ya gudana gidan gwamnatin Kano.

Dr. Dahiru da ya kasance shugaban kungiyar a jihar Kano ya ce wajibi ne matasa su shiga harkokin siyasa, domin samun damar kawo cigaba ga al’ummar Najeriya.

 

Ya kuma kara da cewa Gwamnatin Kano za ta cigaba da hada kai da Gwamnatin tarayya wajen cigaba da samar da ayyukan raya kasa kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya yi tanadi.

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!