Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da shugabannin asibitin Abubakar Imam Urology

Published

on

Gwamnatin jihar Kano, ta dakatar da shugabannin asibitin lura da masu fama da cutar yoyon Fitsari na Abubakar Imam Urology, har sai an kammala binciken rashin bin dokokin aiki da zargin badakalar kudi da ake yi musu.

Hakan na cikin wata sanar da jami’ar hulda da jama’a ta hukumar kula da asibitocin jihar Samira Sulaiman ta fitar.

Sanarwar ta ayyana sunan dakta Atiku Adamu da kuma Dakta Kabiru Ahmad a matsayin wadanda aka dakatar bisa zarge-zargen da sauran laifuka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!