Connect with us

Labarai

Iran ta ki amincewa da sake bude mashigar Hormuz

Published

on

Iran ta ki amincewa da sake bude mashigar Hormuz muddin killacewar da sojojin ruwan Amurka suka yi ya ci gaba, duk da tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta.

Iran din ta kuma ce ta kama jiragen ruwa uku da suka yi yunkurin ketare wannan muhimmin wuri na zirga-zirgar jiragen ruwa.

Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya ce ba zai yiwu a bude mashigar ba yayin da ake ci gaba da karya yarjejeniyar tsagaita wuta.

A nasa bangaren, Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai ci gaba da tsagaita wutar domin bai wa tattaunawar zaman lafiya karin lokaci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!