Labarai
Kalubalen da gwamnan Kano mai jiran gado ka iya fuskanta wajen gudanar da mulki- Dr. Dukawa

Masana da masu fashin baki a fannin siyasa a Jihar Kano na cigaba da bayyana hasashensu da kuma nazari kan yadda sabuwar gwamnatin da Abba Kabir Yusuf din zata kasance a Kano.
Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa masanin siyasa ne daga Jami’ar Bayero dake nan Kano, ya yiwa freedom radio karin haske akan kalubalen dake gaban gwamnan mai jiran gado.
Rahoto: Ahmad Kabo Idris
You must be logged in to post a comment Login