Kiwon Lafiya
Kalubalen da masu dauke da cutukan Ulcer da Diabetes ke shiga lokacin Azumi
Wani kwararren likita a asibitin koyarwa na Aminu da ke jihar kano, Dakta Isah Sadiq, ya ce masu fama da larurar gyambon ciki watau Ulcer da Kuma cutar Siga Diabetes, na shiga mawuyacin hali sakamakon rashin samun abinci a kan lokaci da yawan cin abincin da ke maiko a lokacin Azumi.
Likitan, ya bayyana hakan a zantawar sa da Freedom Rediyo, yana mai Karin haske kan hanyoyin da ya kamata wadancan rukunen mutane su bi, don kiyaye lafiyarsu musammam a watan da muke ciki na Ramadan.
Latsa alamar Play domin sauraron tattaunawar tasu
You must be logged in to post a comment Login