Connect with us

Labarai

Karin ‘Yan Najeriya 246 sun dawo gida daga Dubai

Published

on

Kimanin ‘yan Najeriya 246 ne aka dawo da su gida daga hadaddiyar daular larabawa sakamakon annobar cutar Covid-19.

Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar kula da ‘yan kasar nan mazauna kasashen ketare ta fitar a daren ranar Laraba.

Da yammacin jiyan ne dai, jirgin da ya kwaso su ya sauka a filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake jihar Lagos.

Rubutu masu alaka : 

Halin da ‘yan gudun hijira ke ciki a fadin duniya

Libiya ta dawo da yan Najeriya 136 filin jirgin saman jihar Lagos

A cewar hukumar, za a killace wadan da aka dawo dasu tsawon kwanaki goma sha hudu domin gano matakin lafiyarsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!