Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Karyewar wata Gada na barazana ga rayuwar al’umma a Kano

Published

on

Mazauna unguwar Rijiyar Zaki da ke karamar hukumar Ungogo a Jihar Kano, sun koka kan karyewar wata Gada a unguwar.

Karyewar Gadar dai ta haddasa samun wani wawakeken rami, wanda ke barazana ga rayuwarsu.

Mazauna Unguwar sun shaida cewa, da zarar damuna ta fadi ba su da kwanciyar hankali sakamakon yadda yara suke fadawa cikin ramin.

Ka zalika wasu amfani da hanyar sun yi korafin cewa ba sa iya bin hanyar a halin yanzu, sai dai su yi dogon zagaye.

Freedom Rediyo ta yi kokarin jin ta bakin kwamishinan ayyuka na Jihar Kano sai dai kuma hakar bata cimma ruwa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!