Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Kasafin Kudi 2021: Najeriya za ta kashe sama da Naira tiriliyan 13

Published

on

Fadarsa shugaban kasa ta amince da Naira tiriliyan 13.08 a matsayin kudirin kasafin kudi na shekarar 2021.

Ministar Kudi, da Tsare-tsaren Kasa, Hajiya Zainab Ahmed ce ta sanar da hakan a ranar Laraba a wata hira da manema labarai, bayan kammala taron majalisar zartaswa ta tarayya a Abuja.

Ministar ta ce an gabatar da shawarar ne don samar da ci gaba ta yadda za a samar da ayyukan yi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!