Connect with us

Labarai

Kotu ta hana Hukumar NBC hukunta ƴan jarida kan bayyana ra’ayinsu

Published

on

Babbar kotun tarayya da ke Legas ta hana hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Nijeriya wato NBC, da amfani da sanarwar da ta fitar ta gargaɗi kan hukunta masu gabatar da shirye-shirye da kafafen yaɗa labarai daga bayyana ra’ayinsu.

 

Mai shari’a Daniel Osiagor ne ya bayar da umarnin wucin gadi na hana aiwatar da hakan a ranar Litinin, bayan sauraron hujjojin da aka gabatar a wata shari’ar gaggawa da ƙungiyar SERAP da kuma ƙungiyar manyan Editocin Nijeriya suka shigar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!