Connect with us

Labarai

kungiyoyin NASU da SSANU za su katse yajin aiki

Published

on

Kwamitin Hadin Gwiwa na ma’aikatan Jami’a JAC, ya ce hadakar kungiyoyin manyan ma’aiktan  jami’o’in Najeriya za su dakatar da yajin aiki ranar litinin mai zuwa.

Hakan na cikin sanarwar hadin gwiwa da babban sakataren kungiyar NASU da kuma shugaban SSANU Muhammad Ibrahim suka fitar a Abuja.

Sanarwar ta ce janye yajin aikin ya biyo cimma matsaya da kungiyar ta yi da gwamnati kan biyan bukatun mambobinsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!