Connect with us

Labarai

Majalisar Dattawa ta kare matakin ta na amincewa da kafa yan sandan jihohi

Published

on

Majalisar Dattawan Najeriya ta kare matakin da ta ɗauka na amincewa da kudirin gyaran kundin tsarin mulki na kafa rundunar ‘yan sandan jihohi, in da ta ce batun tsaron ƙasa ya kamata ya fi duk wata siyasa muhimmanci.

 

Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, bayan wasu ‘yan siyasa sun nuna adawa da aiwatar da tsarin.

 

A makon da ya gabata ne Majalisar Dattawa ta amince da kudirin da ke neman kafa rundunar ‘yan sandan jihohi a faɗin ƙasar nan, lamarin da ya sha suka daga bangarorin adawa da wasu jama’a.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!