Labarai
Matsalar kisan kai na kara karuwa a Nigeriya- Aminu Sabo Dambazau

Matsalar kisan kai irin wanda mahaifi ko mahaifiya kan kashe da ko da ya kashe mahaifa, ko dan uwa ya halaka dan uwa wani al’amari ne da ke kara karuwa a Nigeriya ko a ‘yan kwanakin nan an zargi wani matashi da kisan mahaifiyar sa ta hanyar daba mata wuka a jihar Kano.
Aminu Sabo Dambazau malami ne a sashin kimiyar zamantakewar dan Adam a jami’ar Bayero da ke nan kano ya bayyana dalilan da ke kara afkuwar hakan da kuma abunda ya kamata a yi don shawo kan matsalar.
You must be logged in to post a comment Login