Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Matsalar kisan kai na kara karuwa a Nigeriya- Aminu Sabo Dambazau

Published

on

Matsalar kisan kai irin wanda mahaifi ko mahaifiya kan kashe da ko da ya kashe mahaifa, ko dan uwa ya halaka dan uwa wani al’amari ne da ke kara karuwa a Nigeriya  ko a ‘yan kwanakin nan an zargi wani matashi da kisan mahaifiyar sa ta hanyar daba mata wuka a jihar Kano.

Aminu Sabo Dambazau malami ne a sashin kimiyar zamantakewar dan Adam a jami’ar Bayero da ke nan kano ya bayyana dalilan da ke kara afkuwar hakan da kuma abunda ya kamata a yi don shawo kan matsalar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!