Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Tsaro

Mazauna Ɗorayi sun zargi yan sanda da kashe musu yan uwa

Published

on

Wasu mazauna unguwar Ɗorayi da ke cikin birnin Kano, sun zargi jami’an ‘yan sanda da harbe wasu matasa a yankin. 

A cewar wasu cikin mutanen Unguwar ta Dorayi cikin Gari, iftila’in ya faru ne yayin da ‘yan sandan ke kokarin tarwatsa tawagar wasu angwaye da suke gudanar da Kilisar Dawaki a Filin gidan Sarki na Dorayi.

R

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/KISAN-KAI-AN-TASHI-LAFIYA-04-03-2023-.mp3?_=1

 

ahoto: Abdulkarim Muhammad Tukuntawa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!