Labarai
Mun sallami ma’aikata fiye da 40 da aka samu da karbar cin hanci- EFCC

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najriya EFCC, ta ce, ta sallami ma’aikatan ta sama da guda arba’in da aka samu da karbar cin hanci a cikin shekaru biyu da rabi.
Shugaban hukumar Ola Olukoyede ne ya nayyana hakan ga manema labarai a Abuja.
Ya ce, sama da mutane biyar daga cikin su su na jiran hukunci daga Kotu kan abin da suka aikata.
You must be logged in to post a comment Login