Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

KannyWood

Mutane bakwai ne suka karɓi musulunci sanadiyyar fina-finan Hausa – Falalu Ɗorayi

Published

on

Jarumin fina-finan Hausa Falalu A. Ɗorayi, ya ce aƙalla mutane bakwai ne suka karɓi addinin musulunci sanadiyyar fim ɗinsu.

 

Da yake zantawa da Freedom Radio, Ɗorayi ya ce, an sha samun waɗanda ke karɓar musulunci sakamakon kallon fina-finan Hausa.

 

Ya ce, “ɗaya daga ciki a Kaduna da kaina na kai ta wajen Dr. Gumi ta karɓi kalmar shahada, kuma lokaci zuwa lokaci ana samu, yanzu jimilla mutum bakwai ne”.

 

Sai da Falalun ya jaddada cewa, ba wa’azi suke yi ba, illa kawai su masu isar da saƙo ne, kuma saƙon yana zuwa inda ya kamata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!