Connect with us

Labarai

NAHCON ta sanar da ranar rufe rajistar maniyyatan 2027

Published

on

Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON, ta ce saura kwanaki bakwai kacal kafin rufe rajistar masu niyyar zuwa aikin Hajjin shekarar 2027.

Hukumar ta ce wa’adin rajistar da kuma shigar da bayanan mahajjata zai kare ne a ranar 26 ga watan Satumbar da muke ciki.

NAHCON ta kuma bukaci masu niyyar zuwa Hajjin da ba su kammala rajistar su ba, da su gaggauta yin hakan, domin kauce wa rasa damar shiga cikin shirin hajjin na shekarar 2027.

Hukumar ta kuma bukaci mahajjatan da su tabbatar da cewa an shigar da bayanansu yadda ya kamata kafin wa’adin ya cika.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!