Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Najeriya: An yi wa mutane 800,000 riga-kafin corona

Published

on

Kusan wata guda bayan fara allurar riga-kafin cutar covid-19 a Najeriya, ya zuwa yanzu akalla mutane sama da dubu dari takwas ne aka yiwa riga-kafin na corona a sassa daban-daban na Najeriya

Ya zuwa jiya Alhamis mutane dubu dari takwas da goma sha takwas da dari takwas da sittin da biyar ne aka yiwa riga-kafin na corona.

Hakan na cikin wani sako ne da hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa ta wallafa a shafinta na internet.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!