Dagacin Duhu na jihar Adamwa Mohammed Sanusi ya ce mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari kauyukan da ke kan iyakokin jihohin Adamawa da Borno da...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba za ta dawo kan batun kafa kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasa wato Nigeria Air. Karamin...
Gwamnan jihar Bauchi mai barin gado Muhammad Abdullahi Abubakar ya amince da shan kaye tare da ta ya sabon zababben gwamnan jihar ta Bauchi Sanata Bala...
Hukumar kula da harkokin samar da wutar lantarki ta kasa (NERC), ta ce samar da meter wutar lantarki ga masu amfani da wuta, lamari ne da...
Al’ummar Fulani da ke zaune a kauyukan karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna sun yi kira ga kwamishinan yan sandan jihar da kuma gwamnana jihar...
Dan takarar gwamnan jihar Benue karkashin jam’iyyar APC mista Emmanuel Jime yayi watsi da sakamakon gwamnan da hukumar zaben ta sanar. A jiya ne dai dan...
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta baiwa hukumar zaben ta kasa INEC damar ci gaba tattara sakamakon karamar hukumar Tafawa Balewa da ke...
Jam’iyyar PDP dake nan Kano ta yi baranzanar shigar da kara a gaban kotu, don kalubalantar sakamakon zaben gwamnan da aka yi a wasu daga cikin...
Babbar Kotun tarayya dake zama a jihar Kaduna ta dage zaman sauraran karar jagoran mabiya darikar sha’a Ibrahim El-zakzaky da mai dakin sa Zeenat. A cewar...
A ranar 20 ga watan Maris din shekara ta 1991 shaharran mawakin nan Marigayi Micheal Jackson ya rataba hannu kan yarjejeniyar yin kundin wakoki guda 6...