

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, za ta gurfanar da tsohon gwamnan CBN Mista Godwin Emefiele a gaban Kotu gobe Laraba saboda ba...
Babban bankin Nijeriya CBN, ya sake gyara fasalin farashin harajin shigo da kayayyaki ta iyakokin ruwa da na tudu, wanda harajin na hukumar hana Fasa Kwauri ...
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam da sa ido kan harkokin hada-hadar kudaden al’umma SERAP da takwarar ta, ta bibiyar kudaden kasafi ta BudgIT da ta kuma...
Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar birnin Fatakwal ta ce, ta cafke mutane 26 da ake zargi da damfara ta kafar...
Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun gano wasu haramtattun matatun mai har guda 50 a dajin Biseni da ke yankin ƙaramar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa. Kwamandan...
Ƙungiyar Injiniyoyi masu gina gidaje tituna da gadoji ta reshen jihar Kano ta shawarci al’umma da su mayar da hankali wajen bin ƙaƙidojin tuki a fadin...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da sake biyan waɗan sa suka yi ritaya ƙarin kuɗi naira biliyan biyar domin raba kashi na...
Hukumar Hana sha da safarar miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani Mai suna Bashir Umar, dan shekaru Talatin da Biyar, Mazaunin Unguwar Hotoro Ladanai...
Kocin da ya fara ciyo wa Argentina Kofin Duniya a 1978 César Luis Menotti ya mutu yana da shekara 85, kamar yanda Hukumar Kwallon Kafa ta...
Karkashin shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alhaji Babangida Little ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba yau. Ya bayyana...