Labarai
Ra’ayoyin Kanawa kan hisabin da Freedom Radio ta yi kan yan majalisa

Mutane da dama a Kano sun soma tofa albarkacin bakinsu kan rahoton Freedom Radio game da gabatar da kudurorin yan Majalisar Dokokin jihar a shekarar 2024.
A safiyar yau Litinin ne Freedom Radio ta fitar da rahoton, wanda ya nuna yadda wasu yan majalisar suka yi rawar gani wajen kai kuduri, yayin da wasu kuma suka gaza yin katabus.
Domin ganin wannan rahoto, danna adireshin da ke kasa.
https://www.facebook.com/share/1AN742rrCg/
You must be logged in to post a comment Login