

Mataimakin shugaban hukumar Kasco a Kano Aminu Mai Famfo ya ce ‘zasu hukunta duk wanda aka kama jabin mazubin taki na hukumar da nufin sai da...
Domin sauraren shirin Mukyakyata, danna adireshin da ke kasa. https://www.youtube.com/watch?v=USRD_7AKIJs
Gwamnatin Jihar Kano, ta musanta labaran da ke yawo cewar da sanin ta aka yi yunkurin cefanar da wani injin Ban ruwa dake garin Karefa a...
Rahotonin dake fitowa daga Jihar Nasarawa na ce wa yan bindigar da sukai garkuwa da wasu ɗaliban Jami’ar Taryayya ta Lafiya a makon jiya su takwas...
Kungiyar Arewa Mu farka, ta sha alwashin ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana har sai Gwamnatin Tarayya ta dauki matakin da ya kamata game da...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya umarci hukumar tsaro ta DSS da rundunar ƴan sandan Kano su sanya ido...
Mai Martaba Sarkin Katsina, Abdulmuminu Kabir, na shirin korar shirin nan na inganta ilmin ’yan mata mai suna AGILE daga fadin jihar. Sarkin ya ce,...
Wani ganau wanda ya nemi a sakaya sunan sa Ya bayyana cewa an tabbatar da rasuwar wasu masu aikin haƙar ma’adanai mutum uku yayin da...
Kungiyar ‘Concerned Northern Forum’ da lauyoyi suka kafa, ta sha alwashin gurfanar da gwamnatin tarayya a gaban kotu, inda ta bukaci a biya diyya ga Iyalan...
Wasu daga cikin jarumai a masana’antar Kannywood sunyi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ma’aikatar Shari’a ta ƙasa da su tabbatar da cewa anyi...