

Kotun sauraron kararrakin zabi a Kaduna ta yi watsi da karar farko da Gwamna Uba Sani ya shigar a kan PDP da dan takararta, Isah Mohammed...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Oktoba 2023 a matsayin ranar hutu a fadin Kasar, don bikin ranar samun ‘yancin kan Nijeriyar....
Ƙudurin dokar ƙwarya-ƙwaryan kasafin bana na fiye da Naira biliyan 58 da gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gabatar wa majalisar dokokin jihar, ya tsallake karatu...
Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kanduna ta zauna domin yanke hukuncin karshen kan kalubalanta nasarar da gwamna Uba Sani yayi na lashe zaben gwamnan jihar...
Gwamanan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya miƙa ta’aziyyar sa ga Kwamishinan Albarkatun Ruwa na jihar, Ali Haruna Makoɗa bisa rasuwar ƴar sa Usaiba Ali...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya taya al’ummar jihar murnar zagayowar watan haihuwar ma’aiki SAW Hakan na cikin wani saƙo da sakataren yaɗa labaran...
Mataimakin gwamnan jihar Kano Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo ya taya al’ummar musulmi murnar zagayowar haihuwar ma’aiki SAW Mataimakin gwamnan ya kuma shawarci al’ummar musulmai da suyi...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sake amincewa da naɗa sabbin masu ɗauko rahotanni guda 94 a sassa daban-daban na ma’aikatu da hukumomi na...
Majalisar dattawa ta tabbatar da Olayemi Cardoso a matsayin gwamnan babban bankin Nijeriya CBN. Shugaban Majalisar ne ya bayyana hakan yayin zaman da majalisar tayi don...
Kungiyar kwadagon ta Nijeriya da kungiyar ‘yan Kasuwa a sun bayyana ranar 3 ga watan Oktoba mai kamawa dai-dai da ranar Talata a matsayin ranar da...