

Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan Sheikh Ibrahim Ibn Saleh Al-Hussaini, shugaban kwamitin Fatwa na kwamitin koli na addinin musulunci, wanda aka...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hare-haren da aka kai a jihar Benue, inda aka kashe gomman mutane a yankin Umogidi da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane 7 da ake zargin ‘yan fashi ne a maboyar su dake unguwar Magaji. Rundunar ‘yan sandan ta...
Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da mutane dari da talatin da takwas. Ganduje yayi kira ga wadanda suka musuluntar da su yi kokari wajen...
Wani matashi dan kasar masar ya lashe gasar musabakar Al-kur’ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania. Omar Mohammad Hussein, ya samu nasarar zama...
Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetta Allah ta sha alwashin daukar matakin shari’a a kan kungiyar ‘yan sa-kai a jihar Sokoto biyo zargin da ta yi mata...
Rahotanni daga Ndjamena babban birnin kasar Chadi sun tabbatar da cewar, gwamnatin mulkin soji kasar ta umurci jakadan kasar Jamus, Jan Christian Gordon Kricher, da ya...
Bayanai daga Burkina Faso na cewa fararen hula 44 ne suka mutu, a sakamakon wani harin ta’addanci da aka kai kan kauyukan Kourakou da Tondobi da...
Shugabannin jam’iyyar adawa ta Labor Party na jihohin sun jaddada goyon bayansu ga shugaban jam’iyyar Julius Abure da umurnin kotu ta dakatar a baya. A wata...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a jihar Kano, ta ce, ta bada umarnin baza jami’anta su dubu daya da dari biyar yayin gudanar da bukuwan Easter....