

Shugabanin kungiyar kasashe mambobin ECOWAS, zasu gudanar da wani taron gaggawa ranar Lahadi game da juyin mulkin kasar Nijar a babban birnin tarayya Abuja. Wannan na...
Gwamnatin jihar Jigawa ta koka bisa ga yadda hukumomi ke sakin mutanen da aka samu da laifin satar na’u’rorin dake samar da Ruwa a jihar. Kwamishin...
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta ce, kasar ba ta amince da ikirarin da dakarun sojin Nijar suke yi ba na karbe Iko a kasar bayan hambarar...
Shugabanin kungiyar kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ko kuma CEDEAO, za su gudanar da wani taron gaggawa a gobe Lahadi...
Ranar 28 ga watan Yulin ko Wacce shekara aka ware domin tunawa da masu fama da larurar ciwon hanta ta duniya da aka fi sani da...
Gwamnatin jihar Kano ta samar da isassun kayan aiki domin dakile yaduwar cutar mashako ta Diphtheria a fadin jihar. Kwamishinan lafiya na jiha Dr Abubakar Labaran...
Kungiyar Dillalan man fetur ta Kasa shiyyar arewacin kasarnan, tayi kira ga gwamnatin tarayya data biya ta bashin wasu kudade sama da biliyan dari biyu da...
Gwamnatin jihar Kano tace ta fara gudanar da wani bincike akan zargin bullar wata cuta da take sawa wadanda suka kamu da ita Ciwon Kafa a...
Shirin nan na bunkasa harka noma da kawar da yunwa Nigeriya havest Plus ya bayyana cewa samar da ingantaccen abinci shine abu na farko da suka...
Lauyan jam’iyyar NNPP mai Mulki a nan Kano Barista Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wuzurci, ya ce sun kara daukaka Kara. Tunda farko dai jam’iyyar adawa ta...