

Da safiyar wannan rana ta Litinin ne INEC ta ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Jihar Kano. Jami’in da ke kula da zaben gwamna a...
Bayan ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya samu nasara, Gwamnatin jihar Kano, ta sanya dokar hana fita daga safiyar yau Litinin. Gwamnatin ta sanya...
Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa ta ce, jami’anta sun kama mutane huɗu bisa zargin su da sayen ƙuri’a yayin zabe a jihohin...
Shugaban majalisar dokokin jihar Yobe Ahmed Lawan Mirwa na jam’iyyar APC mai mulki ya rasa kujerarsa a zaben gwamna da na ‘yan majalisar dokokin jihar da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, da misalin karfe 12:00 na ranar gobe Lahadi za ta gudanar da wani Atisayen nuna karfin kayayyakin aikin kwantar...
Gwamna ya ja hankali al’umma da su kwantar da hankali su su kuma gusar da zabe cikin kwanciyar hankali.
shugaban hukumar na na jihar Kano Ambasada Abdu Abdullahi Zango, a zagayen da ya gudanar yayin zaben gwmana da ƴan majalisar dokoki ya ce, mutane ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, babban Sifeton yan sanda Usman Alkali Baba, ya sake turo jirgin sama mai saukar Ungulu wanda ke dauke da...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya umarci masu unguwanni da hakimai da har ma da dagatai da su kara sanya ido wajen shige...